Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta ba da umarnin kamo waɗanda ake zargin na alaƙa da Bello Turji

Kotun ta ɗage sauraron ƙarar zuwa ranar 24 ga watan Fabrairun 2026.

An fitar da sunayen mutum 177 da aka sace a harin coci a Kaduna 

Al’ummar ƙauyen sun ce wasu mutum 10 sun samu nasarar tserewa daga hannun ‘yan bindigar.

Dan kunar bakin waken Boko Haram ya kashe sojoji 5 a Borno

Wani ɗan kunar bakin wake ya kai hari da mota cike da bama-bamai kan jerin gwanon sojoji a yankin Timbuktu na jihar Borno a ranar Talata, inda ya hall

’Yan Najeriya sun sha barasar tiriliyan N1.54 a wata 9

Manyan kamfanonin giya a Najeriya sun samar da jimillar kuɗaɗen shiga sama da tiriliyan N1.54 daga sayar da giya da sauran abin sha marasa giya cikin

DAGA LARABA: Shin Ko Dawowar Dimokradiyya Ta Samar Da Kyakkyawan Fata Ga ‘Yan Najeriya?

Tun bayan dawowar dimokradiyya a jamhuriya ta hudu ne ‘yan Najeriya ke ta fatan samun rayuwa mai sauki. Shin ‘yan Najeriya sun cinma wanna