Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ba mu san da dan takarar wucin gadi ba —INEC

INEC ta su Tinubu ne suke kirkiro sunan dan takarar wucin gadi, amma kundin tsarin mulki bai san da shi ba.

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Boko Haram Ke Yanka ’Yan Jari Bola A Maiduguri

Ko me ya janyo irin wannan hari ba kasafai ake samun irinsa ba?

’Yan bindiga sun kai wa maniyyata Aikin Hajji hari a Sakkwato

Maniyyata na shirin tashi ne ranar Talata da safe

Tukunyar gas din mai shayi ta kona mutum 23 a Lere

Akasarin wadanda lamarin ya shafa dai suna asibiti

Orubebe ya fice daga PDP, ya ce jam’iyyar ba ta shirya karbar mulki daga APC ba

Orubebe ya ce PDP ba ta shirya karbar mulki daga Buhari ba