Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dakaru sun kashe gomman mayakan ISWAP a gabar Tafkin Chadi

Sojojin sun kai farmaki kan maboyar ’yan ta’addan da ke kuryar kauyen Ndaurori.

NAJERIYA A YAU: Yadda Aka Yi Cinikin Kuri’a A Zaben Ekiti

Gaskiyar abin da ya faru da kuma bayanan masana shari’a kan matsayin mai sayen kuri’a da mai sayarwa da kuma wanda aka saya domin sa.

Gwamnatin Kaduna ta sake korar malaman makaranta 2,357

Daga cikin wadanda aka kora har da shugabar NUT ta Jihar

Ya kamata a shigar da karba-karba cikin Kundin tsarin Mulki – Ohanaeze Ndigbo

Kungiyar ta ce haka ne zai tabbatar da adalci a Najeriya

Abiodun Oyebanji: Abubuwa 5 game da zababben Gwamnan Ekiti

INEC ta ayyana dan takarar jam’iyyar APC, Abiodun Obayemi Oyebanji a matsayin zababben Gwamnan Jihar Ekiti.