Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dan takarar APC ya lashe zaben gwamnan Ekiti

Dan takarar APC Abiodun Oyebanji ya lallasa abokan hamayyarsa da gagarumin rinjaye a zaben Ekiti

‘Yadda ake cinikin kuri’a a Ekiti, lamarin ya yi muni’

An ba da rahoton ba da kudi ko kayan abinci ga masu zabe a Ekiti

Za a hana amfani da kananzir da icen girki a Najeriya

Shugaba Buhari ya ce zuwa 2030 ’yan Najeriya za su yawaita hawa bas din haya kuma iskar gas za ta maye gurbin icen girki da kananzir

Yajin aikin ASUU ba shi da wata fa’ida —JAMB

Yajin aikin ASUU zai haifar da barnar da ba za a iya magance ta ba.

Zaben Gwamnan Ekiti: Ranar Asabar Fayose da Fayemi za su sake gwada kwanji

Tuni shirye-shirye sun kankama kan zaben gwamnan Jihar Ekiti da za a gudanar ranar Asabar.