Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun yi wa mutum 3 yankan rago a Neja

Maharan sun kuma yi awon gaba da mutane da dama a yankin

Injin jirgin sama ya kama da wuta a sararin samaniya

Sai dai kamfanin ya ce dukkan fasinjojin jirgin sun sauka babu ko kwarzane

NAJERIYA A YAU: Inda Dalar Shinkafar Najeriya Ta Yi Aure Ta Tare

Mun bankado yadda aka yi da shinkafar da Buhari ya kaddamar wata biyar ke nan

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 47 a Borno

An hallaka su ne yayin wata arangamarsu da sojoji

Babu matsala in Tinubu ya dauki Mataimaki Musulmi – Orji Kalu

Kalu ya ce matar Tinubu za ta wakilci mabiya addinin Kirista