Manyan Labarai

Manyan Labarai

Togo ta mayar da tsohon shugaban mulkin sojin Burkina Faso gida

Togo ta ce an amince da miƙa Damiba ne bayan Burkina Faso ta bayar da tabbacin kare lafiyarsa da yi masa shari’a ta adalci.

‘Zinariyar Arewa’ ta biya wa mutumin da aka kashe wa iyalai 7 a Kano aikin Hajji

A ranar Asabar ne dai wasu mahara suka shiga gidan inda suka hallaka mutanen ta hanyar yi musu kisan gilla.

Dalibi ya kashe kansa bayan an cinye shi N600,000 a cacar kwallon kafa

Ajiyar kudin haya aka ba wa dalibin, amma ya buga cacar kwallon kafa da su, aka cinye shi.

Sace mutane 160 a coci: Taƙaddama ta ɓarke tsakanin hukuma da Ƙungiyar CAN da al’ummar Kajuru

Dakacin Kurmin Wali, Ishaku Ɗan’azumi, ya bayyana yadda ya tsira da kyar bayan ’yan bindiga sun yi garkuwa da shi; amma hukumomi sun ce an kasa kawo s

Sauya sheƙa zuwa APC: Tinubu ya ba wa Abba tabbaci

Gwamna Abba na Jihar Kano zai iya sanar da sauya sheƙarsa zuwa Jam’iyyar APC a kowane lokaci daga yanzu