Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Akwai yiwuwar a sami karancin fita kada kuri’a a 2023 daga Arewa’

CNG ta ce hakan ba ya rasa nasaba da kamun ludayin Buhari

Kar ku raga wa ‘yan ta’adda —Yahaya ga dakaru

Za mu kawo karshen ‘yan bindiga da masu garkuwa da mutane da ‘yan fashin daji.

Cikakken tsaro muke bukata —’Yan Najeriya ga gwamnati

’Yan Najeriya sun ce babu abin da suka fi bukata daga gwamnatin kasar kamar ta samar musu da cikakken tsaro

NAJERIYA A YAU: Shekara 23 Da Mulkin Dimokuradiyya: Ina Aka Kwana?

Yanayin tafiyar tsarin dimokuradiyya a Najeriya da kuma inda aka kwana

Wutar lantarki ta sake daukewa a Najeriya gaba daya

Har yanzu ba a bayyana musabbabin daukewar wutar ba