Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojoji sun halaka ’yan ta’adda, sun daƙile harin jirage marasa matuƙi a Borno

An kashe ’yan ta’adda da dama yayin da wasu suka tsere da raunukan harbin bindiga

NAJERIYA A YAU: Tasirin Siyasar Matasa A Najeriya Tun Bayan Dawowar Jamhuriya Ta Hudu

Shin ko dokar ‘Not Too Young To Run’ ta yi tasiri ga siyasar matasa a Najeriya?

’Yan sanda sun musanta rahotannin sace Kiristoci 170 a Kaduna

Shugaban Karamar Hukumar Kajuru, Dauda Madaki, ya ce jita-jita ce aka yaɗa amma ba wani abu ba ne face ƙanzon kurege.

Ko Fir’auna bai yi zaluncin kashe uwa da ’ya’yanta gaba ɗaya ba — Sheikh Daurawa

Yadda ake ta’addanci a wannan lokaci lamari ne da ya kamata ya ɗaga hankalin duk wani mai imani.

DSS ta kama Malami bayan an sako shi daga gidan yari

Gabanin bayar da belin Malami a kan Naira miliyan 500, Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta tsare tsohon ministan tare da matarsa da dansa a