Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kashe wani Musulmi saboda batanci ga Annabi a Abuja

An babbake mutumin da ransa bayan an jefe shi da duwatsu.

Yadda shaye-shaye da kwallon kafa ke hada kan Musulmi da Kirista

Kwallo za ta iya magance rikicin addini da kabilanci.

Kungiyar Ansaru ta nesanta kanta da harin jirgin kasan Abuja-Kaduna

Bayanan maharan sun nuna kusnacinsu da kungiyar Darul Salam, inji dan jarida mai binciken kwakwaf

Bolar bayan gidan sarki da yadda take jefa Kanawa a cikin kunci

Jihar Kano kadai na tara shara tan 96,000 a kowace shekara.

Hajji 2022: Ranar Alhamis za a fara jigilar alhazan Najeriya

Jami’an Hukumar Aikin Hajji ta kasa za su bar Najeriya zuwa Saudiyya ranar 6 ga watan Yuni domin tarbar alhazai ranar 9 ga wata