Manyan Labarai

Manyan Labarai

Diyar malamar Kadpoly ta kubuta daga hannun masu garkuwa bayan shafe kwana 38

Ameerah ta kubuta bayan shafe kwana 38 a hannun wadanda suka sace ta

’Yan bindiga sun kona motocin matafiya 8 a Kaduna

’Yan bindiga sun cinna wa motoci akalla takwas wuta a kusa kauyen Manini da dajin Kurega forest kan babbar hayar Kaduna zuwa Birnin Gwari. Ana fargaba

Ni da kaina zan zabo magajina —Buhari ga gwamnoni

Buhari ya shaida wa gwamnoni da shugaban jam’iyyar cewa goyon bayansu kawai yake bukata

Shugabannin ’yan bindiga sun kashe juna a musayar wuta a Zamfara

Bangaren Bello Turji da wadancan ’yan bindigar sun dade ba sa ga-maciji da juna.

Rikicin APC: Mataimakan Abdullahi Adamu sun bukaci NWC ta juya mishi baya

Mambobin Kwamitin Gudanarwar Jam’iyyar APC na Kasa sun yi fito-na-fito da Abdullahi Adamu