Manyan Labarai

Manyan Labarai

Me ya sa ‘yan Kwankwasiyya suka so Atiku ya fadi zaben fid-da-gwani?

Ana rade-radin cewa akwai boyayyiyar yarjejeniya cewa Kwankwaso zai mara wa Wike baya

’Yan bindiga sun kashe tsohon Kwamishinan Hukumar Kidaya

Suna neman naira miliyan 50 a matsayin fansar ’ya’yansa mata biyu da suka sace.

Ganduje ya sauya wa jami’ar Kano suna zuwa Aliko Dangote

Yanzu za a rika kiranta da suna Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote

2023: Dole APC ma ta kai takararta Arewa ko ta riga rana faduwa — Orji Kalu

Ya shawarci APC da ta ba Sanata Lawan takarar, saboda dan Arewa maso Gabas ne

2023: Ina nan ina jiranka mu fafata — Tinubu ga Atiku

Sai dai ya ce Atiku da PDP ba su da abin da za su fada wa ’yan Najeriya