Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun kashe ango sun sace amarya da iyalan kwamishina a Kaduna

’Yan bindiga sun shafe awa uku suna cin karensu babu babbaka duk da cewa a akwai sojoji da ’yan sanda a garin.

Abin da zai faru a zaben dan takarar shugaban kasa na PDP

Mutum 14 ke zawarcin tikitin takarar shugaban kasa a PDP.

Hayatu-deen ya fasa neman takarar shugaban kasa a PDP

Ya janye a sa’o’i kadan kafin fara taron zaben dan takarar jam’iyyar a zaben 2023

APC ta dage taronta na zaben dan takarar shugaban kasa

Yanzu taron zai gudana daga ranar Litinin 6, zuwa Laraba 8 ga watan Yuni, 2022.

INEC ta tsawaita wa’adin kammala zabukan fitar da gwani

Wannan wata dama ce da jam’iyyu za su kammala zabukan fitar da ’yan takara cikin aminci.