Manyan Labarai

Manyan Labarai

Masu kashe-kashe a Kudu maso Gabas ’yan kabilar Ibo ne — Gwamnan Anambra

Gwamna ya ce gwamnatinsa za ta sa kafar wando daya da su

’Yan bindiga sun harbe daliget din PDP 3 a Neja

‘Yan bindigar sun bude wa wakilan na PDP wuta lokacin da suke kan hanya

2023: PDP ta tsayar da ’yan takarar Gwamna 2 a Kano

An dai ayyana Muhammad Abacha da Sadiq Wali a matsayin ’yan takara

Ana zargin matashi da kashe ’yar yayansa da binne ta a tsaye

Wasu dai na zargin watakila Tsafi ya yi da ita saboda yadda ya binne ta a tsaye

Peter Obi ya fice daga PDP

Hakan na zuwa ne kasa da sa’o’i 72 kafin zaben fid da gwanin jam’iyyar