Manyan Labarai

Manyan Labarai

Majalisar Yobe ta yi fatali da batun tsige Gwamna Buni

Za mu dauki mataki na shari’a domin magance faruwar irin haka a gaba.

Badakalar N80bn: Kotu ta ba EFCC umarnin tsare Akanta-Janar na Kasa

Ana sa ran EFCC za ta mika Akanta-Janar na Tarayya a gaban kotu da zarar ta kammala bincike.

A Sambisa zan tare idan na zama shugaban kasa —Al-Mustapha

Ya ce zai ba shugabannin sojoji wata shida su murkushe Boko Haram, idan suka kasa ya kore su, ya kuma bincike su

Podcast Din Aminiya A Idon Abokan Hulda

Domin sauke shirin latsa nan A ci gaba da murnar cika shekara daya da fara podcast din Aminiya, mun tuntubi abokan huldanrmu na ciki da wajen Najeriya

Najeriya na bukatar shugabanni masu dan tabin hankali — Obasanjo

Obasanjo ya ce dole ne Najeriya ta samu shugaba mai tsauri