Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gobara ta cinye shaguna 50 a Tsohuwar Kasuwar Sakkwato 

Wutar ta cinye shaguna a layin kayan tireda da harkar canjin kuɗi da turare da sauran kayan abinci na kwali

NAJERIYA A YAU: Yadda Siyasar Ubangida Ta Yi Tasiri A Najeriya A Jamhuriya Ta Hudu

A cigaba da kawo shirye shirye gabanin muhawarar Daily Trust Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya yi nazari ne kan yadda siyasar ubangida ke tasi

Senegal ta lashe gasar AFCON ta 2025

Senegal ta sake zama zakara bayan doke Maroko a gaban magoya bayanta.

Bayan shekara 12 an kama wanda ake zargi da kashe jami’an NDLEA 3

Hukumar ta ce za ta ci gaba da jajircewa wajen kama masu laifi a faɗin Najeriya.

An kama matasa 3 kan zargin kisan mutum 7 ’yan gida ɗaya a Kano

SP Kiyawa ya ce an yi aikin cafke ababen zargin ƙarƙashin jagorancin Kwamishinan ’Yan sanda Ibrahim Adamu Bakori.