Mutum 20 sun mutu a hatsarin mota a hanyar Kaduna zuwa Abuja
Ana zargin gyangyadin da direban ke yi ne musabbabin hatsarin
Manyan Labarai
Ana zargin gyangyadin da direban ke yi ne musabbabin hatsarin
Hukumar NEMA ce ta tabbatar da alkaluman a shafinta na Twitter ranar Talata
Lamarin ya rutsa da mutane da dama ciki har da yara ’yan makaranta.
Rashin tsaro ya hana dubban manoma zuwa gonankinsu, ga shi ba wata sana’a da suka iya
EFCC ta ce Akanta-Janar din ya yi biris da gayyatar da ta dade tana masa.