Manyan Labarai

Manyan Labarai

Hukumar ’Yan sandan Najeriya ta yi wa Magu karin girma

An daga likafarsa zuwa mukamin Mataimakin Sufeto-Janar na ’Yan sanda (AIG).

Jami’in tsaro ya kashe dan tireda saboda karan sigari a Kano

Mai tsaron gidan yari ya bude wa dan tiredan wuta ne saboda ya ki sayar mishi da sigari

’Yan bindiga sun kashe mutum 6, sun sace Dagaci a Kano

Rahotanni sun ce maharan sun zo ne a kan wasu babura guda uku

Batanci: An kai wadanda ake zargi da kashe Deborah gidan yari

A ranar Litinin ’yan sanda suka gurfanar da daliban da ake zargi da kashe Deborah kan batanci ga Manzon Allah (SAW)

Amarya da ango da wasu mutum 40 sun kwanta bayan cin abincin biki a Afghanistan

Yanzu haka dai an fara bincike kan musabbabin matsalar