Manyan Labarai

Manyan Labarai

Muna kira da a zauna lafiya kan halin da ake ciki a Sakkwato  —Gwamnonin Arewa

Duk wani yunkuri na daukar doka a hannu zai iya tayar da karin rikici.

Abin da malaman Sakkwato suka gaya wa gwamnati kan batanci

An kashe mutum daya an jikkata da dama a yamutsin batanci a Sakkwato

Mahara sun kashe mutum 5 a ayarin motocin ’yan sanda

’Yan bindiga sun tare ayarin motocin ’yan sanda suka yi musu luguden wuta

Shugabancin Najeriya: Dalilan da suka haifar da tarin ‘yan takara a APC

Wasunsu za su janye su mara wa sauran baya.

El-Rufai ya haramta zanga-zanga a Kaduna saboda batancin da aka yi a Sakkwato

Jami’an tsaro a Sakkwato sun mayar da martani da harbi da kuma hayaki mai sa hawaye.