Ministan Buhari ya ajiye mukaminsa saboda takarar Shugaban Kasa
Matakin na zuwa ne ’yan sa’o’i bayan umarnin Shugaba Buhari
Manyan Labarai
Matakin na zuwa ne ’yan sa’o’i bayan umarnin Shugaba Buhari
Sojojin da kwamandan nasu sun fito ne daga Bataliya ta 93 da ke Takum.
Majalisar Zartarwa ta Tarayya ta umarci duk mambobinta da ke son yin takara a 2023 su ajiye aiki zuwa ranar 16 ga Mayu, 2022
Binciken Aminiya ya gano harkokin gwamnati sun fara na tafiyar hawainiya a ma’aikatun da wasu masu wannan buri ke jagoranta.
Alamomi sun nuna shi ma shugaba Buhari haka zai bar mulkin bai magance matsalar cin hanci da rashawa ba