Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Za a yi duk mai yiwuwa domin kama makasan mutum 7 ’yan gida ɗaya a Kano’

Gwamnan ya bayyana kisan a matsayin rashin imani da kuma mummunan cin zarafin bil’adama.

Wasu sun kashe mutum 7 ’yan gida ɗaya a Kano

Ya zuwa yanzu ba a san su wane ne suka kashe mutanen ba.

Kotu ta dakatar da yunƙurin tsige Fubara

Kotun ta bayar da umarnin na wucin-gadi zuwa lokacin da za ta saurari ƙara da Fubara da mataimakiyarsa suka shigar.

Mun kama mutane 41 a ‘gidan yanan kai’ a Binuwai —’Yan sanda

Daga cikin mutanen da aka samu a gidan har da masu yanka mutane. Yanzu haka waɗanda ake zargi suna tsare ana yi musu tambayoyi

Shirin sakin ’yan bindigar Katsina ya tayar da ƙura

Wannan mataki ya haifar da muhawara mai zafi, inda jama’a ke bayyana ra’ayoyinsu kan dacewar shirin.