Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun yi wa garin Jibiya kawanya

Rahotanni sun ce sai bayan da maharan suka tsere jami’an tsaro suka shiga garin Gurbin Magarya

Yadda ’Yan kalare suka kai wa ’yan jarida hari a Gombe

Mutanen gari sun ceci ’yan jairdar daga hannun bata-garin a garin Gombe

’Yan bindiga sun kashe fiye da mutum 50 a Zamfara

Ba don daukin da jami’an tsaro suka kawo ba da abin sai ya wuce haka.

APC ce ta kawo rabuwar kai a Najeriya —Atiku

Ba mu taba ganin irin rashin hadin kan da muke fama da shi a kasar nan ba, ko da a lokacin yakin basasa.

Har yanzu ban yanke shawarar fitowa takara ba —Gwamnan CBN

Ina mika godiya ta musamman ga wadanda suka sayi tikitin takarar shugaban kasa a madadi na.