Manyan Labarai

Manyan Labarai

Wani gini ya sake rugujewa a Legas

Rushewar ginin ta faru kasa da mako guda da faruwar makamancinta a jihar.

2023: Zulum zai fito takarar shugaban kasa

Rushe majalisar zartarwa da Zulum ya yi zai ba kwamishinoni damar fitowa takarar Gwamnan Bonro.

Ina makomar su Sanata Shekarau bayan hukuncin Kotun Koli?

Ta tabbata Abdullahi Abbas shi ne shugaban APC a Kano, bayan hukuncin kotun koli.

Matsalar tsaro: Buhari, gwamnonin Arewa da shugabannin tsaro sun sa labule

Buhari ya gana da gwamnonin don nemo mafita mai dorewa kan matsalar tsaro.

Kamfanonin jiragen sama za su dakatar da aiki saboda tsadar mai

Kungiyar ta nemi afuwar fasinjojinta kan daukar matakin