Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kwalekwale ya nitse da yara 24 masu ‘bukukuwan Sallah’ a Katsina

Akalla gawarwaki 18 ne aka tsamo, wasu mutum shida kuma ake ci gaba da neman su bayan wani kwalekwale ya kife a Karamar Hukumar Mai’aduwa da ke Jihar

An ba maniyyata kwana 7 su gama biyan kudin kujerar Hajji

Duk maniyyacin da bai cika kudin kujerarsa ba har wa’adin ya cika to sai dai ya jira wata shekarar.

Shekara 12 da rasuwar Umaru Musa Yar’Adua

Ya rasu bayan shekara uku a kan mulki ranar 5 ga watan Mayu, 2010.

Oshiomhole ya fito takarar shugaban kasa

Oshiomhole ya ce zai yi wa masu kudi karin haraji kuma zai kawo karshen yajin aikin ASUU

Shugabannin PDP sun ba wa hamata iska a Kano

Rikici ya kaure kan zargin bangaren uwar jam’iyyar da shirya cuwa-cuwa a zaben daliget na gundumomin