Buhari ya gana da Antonio Guterres a Aso Rock
Wannan ce ziyarar shi ta farko zuwa Najeriya tun bayan darewar shi kan kujerar.
Manyan Labarai
Wannan ce ziyarar shi ta farko zuwa Najeriya tun bayan darewar shi kan kujerar.
Gwamnan na Ribas ya ziyarci Katsina don neman goyon baya kan takarar shugaban kasa.
Shugaban Kungiyar Gwamonin Najeriya zai fito ya yi alkawarin kawo hadin kai na shugabanci nagari.
Kungiyar ta kai hari sa’o’i kadan bayan ziyarar farko da Sakatare-Janar na MDD ya kai Jihar Borno
Me ya kamata a yi domin a gaggauta kawo karshen ta’addanci kuma wa ya kamata a sa a gaba?