An dakatar da hakimai 4 saboda saba wa dokar Hawan Sallah a Zazzau
Ana zargin hakiman da saba doka ta uku da ke cikin kundin laifukka da hukunce-hukuncen hawa a Masarautar Zazzau.
Manyan Labarai
Ana zargin hakiman da saba doka ta uku da ke cikin kundin laifukka da hukunce-hukuncen hawa a Masarautar Zazzau.
Ga was daga cikin hotunan yadda aka gudanar da Saklar a kasashen duniya
Zuwa Sallar Idi sunna ce mai karfi, sai dai yawancin mata ba sa halartar
An kashe su ne sakamakon wani hari da aka kai musu ta sama da kasa
Ba a yi kowa da’a wurin saba wa Ubangiji.