Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda na zama almajirin Maitatsine don tsira da raina

“Wani ice ne suke maka wa mutum ya faɗi sai su hau shi da sara da adda a wuya har sai ka mutu.”

Jamhuriya ta Huɗu da Kafuwar Bankin Musulunci a Najeriya

A shekarar 2004 lokacin da Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Charles Soludo ya ba wa Bankin Jaiz lasisi a matsayin Bankin mara karɓar kuɗin ruwa.

An kama miji bisa zargin kashe matarsa da fartanya a Kebbi

Rundunar ta ce za ta gurfanar da shi a gaban kotu da zarar ta kammala bincike.

Shettima ya tafi Guinea da Switzerland halartar taro don wakiltar Tinubu

Shettima zai kuma gana da shugabannin duniya domin tattauna rawar da Afrika za ta taka wajen bunƙasa tattalin arziƙin duniya.

Limamin da ya taɓa ba Kiristoci 262 kariya lokacin rikicin Filato ya rasu

Abubakar Abdullahi, Limamin kauyen Nghar a karamar hukumar Barkin Ladi ta jihar Filato, wanda ya ba Kiristoci 262 mafaka a masallaci yayin wani rikici