Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sheikh Dahiru Bauchi ya ce a ajiye azumi

Shehin ya tababtar da ganin wata a Abuja da Nasarawa da Filato, amma Sallah sai ranar Litinin

Yadda masu dalilin aure ke hada ma’aurata a Kano

Haka ita ma kawata da ta yi auren ta dalilinsa, shekararta kusan goma da wani abu yanzu.

Yadda za ku fitar da Zakatul Fitr

Bayanin yadda ake fitar da Zakatul Fitr, wadda a Hausa ake kira Zakkar Kono.

Bana ma azumi 30 za a yi a Najeriya – Sarkin Musulmi

Hakan dai na nufin Sallah a Najeriya sai ranar Litinin

Ba a ga watan Sallah ba a Saudiyya

Hakan dai na nufin sai ranar Litinin za a yi Sallah a kasar