Manyan Labarai

Manyan Labarai

A fara duban watan Sallah daga ranar Asabar – Sarkin Musulmi

Sarkin ya ce za a fara neman watan sallar ne ranar Asabar

Shirye-shiryen Sallah: ’Yan kasuwar Kano na kokawa da karancin ciniki

Kasuwar kayan yara da ke Nassarawa ta kasance tamkar kufai sabanin yadda aka san ta…

NAJERIYA A YAU: Hukunce-Hukuncen Zakatul Fitr

A yayin da watan Ramadan ke bankwana, ga hukunce-hukuncen Zakatul Fitr da azumin Sitta Shawwal

Kauyakun Giwa: Yadda ’yan bindiga ke sheke ayarsu a watan Ramadan

A dare guda sun kai wa kauyuka akalla biyar hari suna kashewa da sace mutane tare da kona gidaje

Sallah: Yadda Mata Ke Shirin Kwalliyar Hijabi

Alamu sun nuna za a ci kasuwar hijabi a Karamar Sallar bana a wasu jihohin Arewa.