Manyan Labarai

Manyan Labarai

Aisha Buhari ta gayyaci ’yan takarar shugaban kasa liyafar bude baki

An hana wa bakin da za su halarci kasaitaccen liyafar da za a yi a Fadar Shugaban Kasa shiga da wayoyinsu.

Yadda Boko Haram ta yi wa mutum 11 yankan rago a Geidam

Mayakan kungiyar kutsa cikin garin suna wa mazauna kisan gilla a cikin dare

Jirgin soji ya kashe kananan yara a Neja

Wani dattijo a kauyen ya rasa ’yar cikinsa da kuma jikokinsa biyu a harin

NAJERIYA A YAU: Yadda Tsadar Takardar Takara Za Ta Shafi Zaben 2023

Daga APC mai mulki zuwa babbar jam’iyyar adawa ta PDP an ninninka kudin fom din takara.

Manyan Ayyuka 6 A Goman Karshe na Ramadan

Ayyuka bakawai masu tarin lada a kwana 10 na karshen watan Ramadan