Manyan Labarai

Manyan Labarai

DAGA LARABA: Kokarin Da Gwamnati Ke Yi A Yakar ’Yan Ta’adda

’Yan Najeriya na tababa kan kokarin da gwamnati ke ikirarin tana yi don magance matsalar.

Jirgin sojin sama ya yi hatsari a Kaduna

Ana fargabar matuka jirgin su biyu sun rasu a hatsarin na ranar Talata.

Tashin bam a mashaya ya hallaka mutum 7 a Taraba

Ana fargabar mutane da dama sun samu raunuka, ciki har da mata da kananan yara

Ba za mu yaki ’yan bindiga da jiragen Super Tucano ba sai 2023 —Gwamnati

Garba Shehu ya ce lokacin amfani da jiragen kan ’yan bindiga a Arewa maso Yamma bai yi ba

Sanatan da ke wakiltar mazabar Buhari a Majalisar Dattawa ya koma PDP

Sanatan ya aike da takardar ficewar tasa a matakin mazaba