Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Abin da Ya Sa Aka Yafe wa Dariye Da Jolly Nyame

Abin da doka ta ce kan yafe wa ‘barayin gwamnati’

Yari da Marafa sun sauya sheka daga APC zuwa PDP

A bara ce ikon jami’iyyar APC a Jihar Zamfara ya subuce daga hannun Yari da Marafa.

Kwamishinonin Ganduje 7 sun ajiye mukamansu saboda takara a 2023

Ganduje ya nemi duk masu rike da mukaman siyasa da su yi wa Dokar Zabe biyayya.

‘Kwana uku ba a dora tukunya a gidana ba da azumi’

Masu karamin karfi na kokawa kan halin da suke ciki da azumi

’Ya’yan manyan ’yan siyasa da ke shirin gadar iyayensu

’Ya’yan wadansu gwamnoni da tsofaffin gwamnoni sun bayyana shirinsu na tsayawa takara