Manyan Labarai

Manyan Labarai

Babu sauran abin da Buhari zai iya tsinana wa Najeriya —Kwankwaso

Kwankwaso ya ce kame-kamen da Buhari ke yi ya nanu babu wani abin da gwamantinsa za ta iya yi kan matsalar tsaro.

Ruwan sama: Yadda daminar 2022 za ta bambamta a Najeriya

Bayan saurin saukan ruwan sama, NIMET ta bayyana wa manoma abin da zai sa su ciza yatsa a daminar bana

Gwamnati ta fara ‘tattaunawa’ da wadanda suka sace fasinjojin jirgin kasan Kaduna

Lamarin na zuwa ne bayan cikar wa’adin da iyalan mutanen suka ba gwamnati

Isra’ila ta kai hari masallacin birnin Kudus, ta raunata masallata 158

Sun kai hari ne da sanyin safiyar Juma’a, lokacin sallar Asuba

Amurka ta amince ta sayar wa Najeriya makaman yaki na biliyan 413

Gwamnatin Amurka ta ce ta amince ta sayar wa da Najeriya makaman yaki na Naira biliyan 413