Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kwankwaso ya sake gindaya sharuɗa kan sauya sheƙa zuwa APC

Kwankwaso ya ce dole ne ya san makomar siyasarsa kafin ya amince da sauya sheƙa zuwa wata jam’iyya.

Shin da gaske gwamnati za ta fara cire ₦7,500 a kowace ₦100,000 da aka tura?

Gwamnatin Tarayya ta umarci bankuna da sauran cibiyoyin hada-hadar kudi da su fara cire harajin VAT na kaso 7.5 cikin 100 a kan cajin da ake dauka na

Tinubu ya buƙaci sojoji su ci gaba da martaba dimokuraɗiyya 

Tinubu ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da kyautata rayuwar dakarun duba da irin rawar da suke takawa wajen kare Najeriya.

NAJERIYA A YAU: Bayan Shekaru Sittin, Me Ya Sa Har Yanzu Ake Tunawa Da Su Sardauna?

Dalilan da suka sa har yanzu ba a manta da mazan jiya a Najeriya ba.

Morocco ta kori Najeriya daga AFCON

A ranar Lahadi ne Morocco za ta yi karon-batta a wasan ƙarshe da Senegal.