Manyan Labarai

Manyan Labarai

Boko Haram da ’yan bindiga na aiki kafada da kafada — Lai Mohammed

Ina mai tabbatar muku da cewa akwai kawance tsakanin ’yan bindiga da mayaan Boko Haram.

A kori Minista da mashawarcin Buhari kan tsaro —’Yan Majalisa

Mambobin Majalisa sun bukaci Ministan Tsaro, Bashir Magashi da Mashawarcin Shugaban Kasa Kan Tsaro, Babagana Monguno su sauka daga mukamansu

Yadda mahara suka sace daliban kwalejin lafiya a mahaifar Kwamishinan Tsaron Zamfara

’Yan bindiga sun yi awon gaba da dalibai mata a Kwalejin Kimiyyar Lafiya da ke Tsafe a Jihar Zamfara.

Yadda aka kama jami’an tsaro za su kai wa ’yan bindiga N60m

An kama su da tsabar kudi N60m a kan hanyarsu ta zuwa maboyar ’yan bindiga

DAGA LARABA: Abin Da Muka Gani A Dabar ’Yan Ta’adda

Domin sauke shirin latsa nan Satar mutane domin karbar kudin fansa ya zama ruwan dare a Najeriya. A wane hali mutanen da ake sacewa ke tsintar kansu a