An daure Mubarak Bala shekara 24 kan aikata sabo
Ya amsa dukkan caji 18 da aka karanto masa da cewar ya aikata dukkan laifukan da ake tuhumarsa.
Manyan Labarai
Ya amsa dukkan caji 18 da aka karanto masa da cewar ya aikata dukkan laifukan da ake tuhumarsa.
Shugaban kungiyar NMA na kasa, Farfesa Innocent Ujah, ne ya bayyana hakan
Sheikh Nuru Khalid ya yi hudubarsa ce bisa ga madogara ta damuwa da halin da kasar nan take ciki.
Shirin yau na tafe da bayanan yadda Musulmin wannan yanki ke samun dabino domin buda-baki
Sanata Dansaudau ya ce martanin da Sheikh Nuru Khalid ya mayar ya nuna bai yi nadama ba.