Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun sace mutum 17 a hanyar Abuja-Kaduna

Maharan sun kai hari bayan ziyarar Sufeton Janar na ‘Yan sanda.

Ramadan: Wadanne kasashe ne suka fi kowanne dadewa kafin su sha ruwa da azumi?

Tsawon awoyin da ake shafewa yayin azumi sun bambanta daga kasa zuwa kasa

Gwamnati ta ba da umarnin toshe duk layukan wayar da ba a hada da NIN ba

Gwamnatin ta ce a toshe dukkan layukan da suka yi kunnen kashi

Mutum bakwai sun kone kurmus a hatsarin mota a Yobe

Hatsarin ya faru ne a kusa da garin Jakusko da ke Jihar

NAJERIYA A YAU: ‘Illolin kaurace wa zabe sun fi na kada kuri’a yawa’

Domin sauke shirin latsa nan Bayan ya dade yana jan hankalin hukumomi game da bukatar daukar mataki a kan rashin tsaron da ya gallabi ’an Najeriya, wa