Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Ba abin da ake shukawa a Jihar Katsina sai lalata dukiyar gwamnati’

A Jihar Katsina, babu abin da ake shukawa sai lalata dukiyar gwamnati.

Sheikh Nuru Khalid ya mayar da martani kan cire shi daga limanci

“Allah ne kadai ke ba da mulki, Shi ke kwacewa”

Me ya sa mata ke jure talaucin gidan iyayensu, ban da na mazajensu?

“Mace ba ta da zabi a kan iyayenta, amma miji kuwa za ta iya dirjewa ta zaba”

Mece ce makomar siyasar Kwankwaso bayan ficewa daga PDP?

Shin tsohon Gwamnan na Jihar Kano ya dauki layi mara bullewa?

An fara gyaran titin jirgin kasan da aka dasa wa bam a hanyar Kaduna

An girke jami’an tsaro da dama don gadin masu aikin gyaran titin