Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ramadan: An ga watan azumi a Saudiyya

Hakan dai na nufin ranar Asabar ce za ta kasance daya ga watan Ramadan

Kar a zabi masu ikirarin an saya musu tikitin takara —Obasanjo

Matsalar Najeriya ta ta’allaka ne ga shugabanci mai rauni.

Majalisar Wakilai za ta tsunduma yajin aiki saboda matsalar tsaro

Majalisar ta yi barazanar shiga yajin aiki har sai an tabbatar da tsaron rayukan al’umma.

An janye dokar hana hawa babura a Katsina albarkacin Ramadana

Jama’a suna bukatar su yi walwala a kowane lokaci a watan Ramadana.

An tsamo gawar mutum 14 da suka nutse a ruwa yayin tsere wa ’yan bindiga a Neja

Ana ci gaba da bincike mutanen da suka nutse a cikin ruwan.