Manyan Labarai

Manyan Labarai

NAJERIYA A YAU: Yadda sakacin hukumomin tsaron Najeriya ya hallaka jama’a da dama

Hukumomin tsaron Najeriya na da sanin cewa za a kai wa jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna hari.

Ramadan: A soma laluben wata ranar Juma’a —Sarkin Musulmi

A soma duba jinjirin wata na Ramadana daga ranar Juma’a.

Maryam Lawan Gwadabe: Yada ilimin Fasahar Sadarwa tun daga tushe

Ba ta da burin da ya wuce ganin na kasa da ita sun tasa, musamman a fannin fasahohin zamani.

Zargin batanci: Kotu ta ki bayar da belin Abduljabbar

Ni ban jingina wa Annabi batanci ba, kawai dai an cakuda maganganun da ke cikin karatuna don a dora min laifi.

Kwastam ta kama dan sandan bogi da laifin fasa-kwauri a Katsina

An kama dan sandan dauke da katukan shaida guda 4 daban-daban.