Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mun gaji da gafara sa kan matsalar tsaro – Malaman Kaduna ga Buhari

Majalisar malaman da limamai ta ce alhakin rayukan wanda suka mutu na kan gwamnati

Harin jirgin kasa: Yadda jami’an tsaro suka gaza daukar mataki duk da bayanan sirri

Bayanan sirri sun nuna yadda ‘yan bindiga suka jima suna dakon harin jirgin kasa.

Yadda ’yan bindiga ke neman hana shiga da fita a Kaduna

Ga dukkan alamu dai hare-haren ’yan bindiga da ke ci gaba da tsananta a sassa daban-daban na Jihar Kaduna na neman hana duk wani shige da fice a fadin

NAJERIYA A YAU: Ainihin abin da ke hana Super Eagle cin nasara

Wa ke da bukatar ya yi gyara, kuma me ya kamata a gyara?

Laylah Ali Othman: Matashiyar da ba ta san zaman banza ba

Laylah Ali Othman ta yi karatu a kasashe daban-daban na koyon sana’a