Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun sake kashe mutane 23 a kauyukan Giwa

Wannan dai shi ne karo na uku da ’yan bindigar ke cin karensu ba babbaka a yankin

Kwankwaso ya fice daga jam’iyyar PDP

Kwankwaso ya fitar da sanarwar ficewa daga jam’iyyar a ranar Talata

Yamuna Aminu Kani: Abar koyi a harkar kiwon lafiya

Dokta Yamuna Kani tana taimakon al’umma ta hanyar wayar da kai game da batutuwan kiwon lafiya

Yadda harin jirgin kasa ya faru a Kaduna —Shaidu

’Yan bindigar sun shiga taragon da ake ware wa mutane na musamman.

An dakatar da sufurin jirgin kasa na tsakanin Kaduna da Abuja

Ana kiyasta cewa jirgin ya dauko fasinjoji sama da 700 a lokacin da lamarin ya faru.