Manyan Labarai

Manyan Labarai

DAGA LARABA:Yadda Tattalin Arziki Da Ababen More Rayuwa Suke A Farkon Jamhuriya Ta Hudu Da Kuma Yanzu

Yadda tattalin arzikin da kayayyakin more rayuwa suke a Najeriya a farkon jamhuriya ta hudu da kuma yanzu.

Ana tursasa wa magoya bayanmu komawa APC a Kano – Kwankwaso

Tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce magoya bayansa a cikin gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf, na fuskantar matsin lamba kan

Ana zargin likitoci da manta almakashi a cikin matar da ta mutu a Kano

Muna miƙa ta’aziyyarmu ga iyalan marigayiyar. Sannan za mu gudanar da bincike na gaskiya kuma cikin ƙwarewa.

An daƙile wani harin ’yan bindiga a Gombe

Lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe huɗu na asubahin ranar Talata, bayan samun rahoton wasu ’yan bindiga suna yunƙurin kai hari.

Mun kashe mayaƙan ISWAP 8, wasu 11 sun miƙa wuya — Sojoji

Dakarun rundunar Operation DESERT SANITY V, sun ci gaba da ragargaza a yankin Azir-Wajiroko, inda suka tilasta wa mayaƙan ƙungiyar 11 miƙa wuya tare d