Manyan Labarai

Manyan Labarai

Matashi ya jefa tsohuwa mai shekara 80 cikin rijiya a Kano

Ya jefa ta a rijiyar ne bayan ya kada mata suka

An gano dan Minista Pantamin da aka sace a Bauchi

An gano shi ne a garin Dambam na Jihar Bauchi

’Yan bindiga sun kashe sama da mutum 50 a kauyakun Kaduna

Majaran sun kuma sace mutane da dama yayin harin

Shugabancin APC: Sai dai Buhari ya yi wa dan takararsa kamfe —Fayemi

Fayemi yi amai ya lashe kan dan takarar da Buhari ke goyon bayan dan takarar da Buhari ke goyon baya

NAJERIYA A YAU: ’Yan sandan da gaskiyarsu ta girgiza jama’a

Me ya sa ake mamaki idan dan sanda ya nuna hali na gari?