Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ranar Ruwa ta Duniya: Duniya na da isasshen ruwan amfani

Yau ce ranar ruwa ta duniya.

Dalilan ci gaban matsalar mai a yankin Arewa

An dora laifin karancin man fetur da dizel a jihoihn Arewacin Najeriya da kuma Abuja a kan tsadar man dizel da rashin dakon man fetur yadda ya kamata

’Yan sanda sun mamaye Majalisar Dokokin Kuros Riba

An baza jami’an tsaro da nufin ko ta kwana.

NAJERIYA A YAU: Yadda Kabilanci Ke Barazana Ga Hadin Kan Najeriya

Yadda karbar bayanan addini da ba garin da mutum ya fito suka haifar da nuna bambanci wajen samar da ayyukan raya kasa.

Maryam Laushi: Damuwa da yadda za a dama da matasa

Maryam Laushi ta yi fafutukar ganin an rage shekarun masu son tsayawa takara