Manyan Labarai

Manyan Labarai

Zainab Suleiman Okino: Kyakkyawar misali ga matan Arewa

A tarihi, ita ce mace ta farko da ta taba zama Kwamishinar Yada Labarai a Kogi

An kashe mutum 6 a rikicin manoma da makiyaya a Jigawa

Sai dai ’yan sanda sun ce mutum biyu ne kawai suka mutu, wasu biyar kuma suka jikkata

Putin ya kori ma’aikatansa 1,000 saboda fargabar saka masa guba a abinci

Putin na da ma’aikatan da ke fara dandana duk abincin da aka kawo masa, kafin ya fara ci

An daura auren jikar Ado Bayero da basaraken Yarabawa a Kano

An dai daura auren ne a gidan Madakin Kano da ke birnin Kano, kuma ya samu halartar manyan baki

Hafsat Mohammed Baba: Jagoranci tun daga tushe

Hajiya Hafsat Mohammed Baba ta dade ana damawa da ita a gwagwarmayar kwato hakkin mata