Manyan Labarai

Manyan Labarai

Wata Sabuwa: An kori Sakataren APC na Kasa

Mambobin kwamitin babban taron jam’iyyar sun yanke kauna daga kamun ludayin anata James Akpanudoedehe

Jami’an tsaro sun kashe ’yan bindiga sama da 100 a Neja

Harin na zuwa ne kwana daya bayan wanda suka kai Nasko, inda suka kashe DPO

Buhari ya nemi gafarar ’yan Najeriya kan wahalar mai

Ya ce gwamnati za ta hukunta masu gidajen man da ke yi mata zagon kasa.

NAJERIYA A YAU: Abin da Dokar Dan Takara Mai Zaman Kansa Ta Kunsa

Domin sauke shirin latsa nan Akwai yiwuwar korafe-korafe su ragu a fagen siyasar Najeriya idan dokar dan takara mai zaman kansa ta samu karbuwa a kasa

Yadda dalibai ke kokawa kan takaddamar ASUU da Gwamnati

Dalibai da dama sun koka kan yadda karatunsu ke tafiyar hawainiya.