Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mun cika alkawarin da muka daukar wa ASUU —Gwamnati

Mun cim ma duk wata yarjejeniya da muka kulla da ASUU don ta janye yajin aiki.

Matar DCP Abba Kyari ta yanke jiki ta fadi a kotu

Ta ya ke jikin ta fadi ne lokacin da kotun ta dage sauraron bukatar bayar da belin mijinta

Matar Abba Kyari ta sume a kotu

Matar ta yanke jiki ta fadi ne a yayin da aka sake gurfanar da shi a gaba kotu a safiyar Litinin.

Osinbajo ya shaida wa Buhari zai tsaya takarar Shugaban Kasa

“Buhari ya yi masa fatan alheri, amma bai yi alkawarin fifita shi a kan sauran ’yan takara ba”

NAJERIYA A YAU: ’Yan Najeriya Miliyan 19 Za Su Rasa Abinci —Rohoto

Zuwa watan Agusta yawan masu fama da yunwa a Najeriya zai karu da mutum miliyan biyar