Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ban fita daga PDP ba tukunna —Kwankwaso

A yanzu maganar da ake yi ina cikin jam’iyyar PDP.

Rikicin APC: Za mu yi irin ta PDP – Gargadin Buhari ga ’yan jam’iyya

Ya ce duk jam’iyyar da ta sa son zuciya a gaba, za ta fuskanci mummunar makoma

Fatima Fouad Hashim: Dan hakin da ka raina…

Fatima Fouad Hashim na cikin matasan da ake damawa da su a kafofin zamani

Saboda zaben 2023 muka fasa janye tallafin mai – Minista

Ta kuma ce tuni suka cire tallafin wutar lantarki ba tare da mutane sun ma lura ba

An sake sace mutum 15 a kauyen Zamfara

Harin na zuwa ne kwana 36 bayan sace mutum 61 a kauyen.