An jibge motocin yaƙi a Gidan Gwamnatin Kano
An jibge ƙarin jami’an tsaro a gidan Gwamnatin Jihar Kano a safiyar Litinin a yayin da ake dakon sauya sheƙar Gwamna Abba Kabir Yusuf
Manyan Labarai
An jibge ƙarin jami’an tsaro a gidan Gwamnatin Jihar Kano a safiyar Litinin a yayin da ake dakon sauya sheƙar Gwamna Abba Kabir Yusuf
Yadda aka yi da kafa jam’iyyun siyasa na farko a Jamhuriya ta huɗu a Najeriya.
Ƙalubalensa na farko shi ne yadda zai haɗa kan abokan aikinsa sojoji da ba su da matsaya ɗaya kan makomar ƙasar; Na biyu kuma, shi ne yadda zai fitar
Gwamnatin ta ce yarjejeniyar ta taimaka wajen ceto mutane da dama da mahara suka sace.
Maharan sun yi awon gaba da maƙudan kuɗaɗe mallakin ‘yan canjin.