Manyan Labarai

Manyan Labarai

Saudiyya ta dage haramcin da ta sa wa jirage daga Najeriya

Hakan dai na nufin ’yan Najeriya za su fara tafiya Umara ke nan.

2023: Akasarin masu neman Shugabancin Najeriya kamata ya yi a ce suna kurkuku – Obasanjo

Sai dai tsohon Shugaban Kasar bai kama suna ba.

2023: Tarnakin da ke gaban Tambuwal

Wasu na ganin babban kalubalensa shi ne yadda zai samu goyon bayan ‘yan Kudu.

NNPC ya samu ribar biliyan N37.5 a wata daya

Ribar NNPC ya karu da kashi 352 cikin 100 daga watan Agusta zuwa Agustan 2021.

Sadiya Adamu Aliyu: Gata ga wadanda aka yi wa fyade

Sadiya Adamu Aliyu lauya ce kuma mai fafutukar kwato hakkin marasa galihu